Najeriya
An budai wani sabon kanfani mai sunan G-Cel a Najeriya
Wallafawa ranar:
An kaddamar da wani sabon kamfanin sadarwar na tafi da gidanka a tarayyar Nijeriya, mai suna G-CEL cikin wasu jihohin kasar. Wanan sabon kanfani zai yi gogaya ne da sauren kanfanonin da ked a koye a cikin kasar Usman Gumi shugaban kamfanin yayi mana bayanin abun da ya banbanta sabon kamfanin saura.