Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yan Jaridu

Sauti

A watan gobe ne za’a gudanar da zabubuka a Nigeria, daga matakin Jihohi zuwa matakin tarayya, inda za’a zabi Yan Majalisu, Gwamnoni da kuma shugaban kasa.A cikin wannan shirin, Bashir Ibrahim Idris ya duba rawar da Yan Jaridu zasu taka wajen samun nasarar zabubukan.