Nigeria
Jam'iyyar adawa ta ANPP dake Nigeria ta kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasa
Wallafawa ranar:
Jam'iyyar adawa ta ANPP a tarayyar Nigeria, ta kaddamar da yakin neman zaben ta na shugaban kasa daga Jihar Ebonyi, bayan takun sakar da aka samu tsakanin ta da gwamnatin Jihar.Gwamnan Jihar Kano Mallam Ibrahim Shekarau ke takara shugabanci karkashin tutar jam'iyyar ta ANPP, inda zai fuskanci saran 'yan takara yayin zaben kasa baki daya dake tafe.