Najeriya

A tarayyar Najeriya gwamna Plato ya nemi siyasa ba zage zage

Jonah Jang Gwamnan Jihar Pilato dake Najeriya
Jonah Jang Gwamnan Jihar Pilato dake Najeriya

Gwamnan Jihar Plateau dake tarayyar Najeriya, Jonah Jang, ya bukaci masu neman kujera sa, da su daina zagi wajen yakin neman zabe.Yayin da yake ganawa da sarakunan gargajiya na jihar, Gwamnan ya bayyana cewar, siyasa bata gaji zage zage ba, amma bayyana manufofi wa al'uma, wadanda za a aiwatar bayan zabe. Gwamna Jang yana fuskantar 'yan adwa, yayin zaben dake tafe na watan gobe. 

Talla

Gwamnan Jihar Pilato-kan neman hana zage zage
NIGERIA_ GOV JANG CALLS FOR CREDIBLE POLLS

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.