Najeriya

An kwato mahaifin da wasa John Mikel Obi daga hannun masu satar mutane

Mahaifin dan kwallon kafan Chelsea din nan, Mikel Obi, na Nigeria, wanda aka sace daga Jos an tsinceshi a Kano, kuma kamar yadda ‘yan sandan kasar ke cewa akwai mutane 6 da ake tsare dasu saboda zargin hannu wajen sace dattijon.Yace anyi mashi dukan tsiya, kuma yana ganin sojoji ne da wannan aiki.Yace sai suka ga kamar baya nunfashi kafin su daina kirbansa.Yace sojojin su biyar ne sukayi ta lallasa shi.  

Mahaifin dan wasan Chelsea John Michael Obi,
Mahaifin dan wasan Chelsea John Michael Obi, AFP PHOTO / AMINU ABUBAKAR