Amb. Ibrahim Kazaure, Mataimakin Shugaban Jam'iyyar PDP a Najeriya

Sauti 03:31
Amb. Ibrahim Kazaure Mataimakin shugaban Jam'iyyar PDP na kasar Shiyar arewa maso yammacin Najeriya
Amb. Ibrahim Kazaure Mataimakin shugaban Jam'iyyar PDP na kasar Shiyar arewa maso yammacin Najeriya @National Daily

Yayin da ake shirin zaben tsayar da Dan takarar Gwamnan Jihar Sakoto a Tarayyar Najeriya a karshen wannan mako, yanzu haka barakar da ke cikin Jam’iyar PDP na kara fitowa fili, inda aka samu wani bangare ya ware, tare da korar daya bangaren.  

Talla

Rehoton Faruk Yabo daga Sokoto

Amma mataimakin shugaban Jam’iyar ta kasa, Amb. Ibrahim Kazaure, ya yi bayani kan halin da ake ciki a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI