Bakonmu a Yau

Kwamred Abbayo Nuhu Toro

Sauti 03:58
Zanga-Zangar kungiyar Kwadago da suka gudanar domin neman dakatar da shirin janye Tallafin Man Fetur
Zanga-Zangar kungiyar Kwadago da suka gudanar domin neman dakatar da shirin janye Tallafin Man Fetur Nigerian NLC

Kungiyar Kwadago a Tarayyar Najeriya ta kira wani Taro domin tattauna matakin gwamnatin Shugaba Goodluck Jonathan na cire Tallafin Man Fetur, kuma bisa ga Dukkan alamu ana shirin kai ruwa rana tsakanin kungiyar da Gwamnatin kasar, kan batun cire tallafin man fetur da gwamnatin ke shirin yi.

Talla

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Kwamred Abbayo Nuhu Toro Sakataren tsare tsaren kungiyar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.