Saurari Ra'ayinka game da satar Man fetir a Najeriya

Sauti 19:23
Wani gidan kamfanin Man Shell a kasar Faransa
Wani gidan kamfanin Man Shell a kasar Faransa AFP/Mychele Daniau

Katafaren Kamfanin hakar man Shell, ya ce Najeriya na hasarar ganga 150,000 na man kasar da ake hakowa kowacce rana, saboda yadda barayi ke sace man. Mataimakin shugaban kamfanin Shell mai kula da Nahiyar Afrika, Ian Craig, yace an samu raguwar masu fasa bututun mai, amma satar man na ci gaba da karuwa.