Masarautunmu

Masarautar Daura shiri na 1

Sauti 10:29
Sarki Daura Faruk Umar Faruk
Sarki Daura Faruk Umar Faruk @Opera

Shirin Masarautunmu ya kai ziyara ne fadar Sarkin Daura Faruk Umar Faruk wanda ya tattauna da Sarkin domin samun tarihin rayuwar shi da masarautar Daura. Shirin kuma ya kai ziyara a rijiyar Kusugu mai dimbin tarihi a Daura.