Matsalolin Ilimi a Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:07
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari ne game da yadda al’amurran Ilimi suka kasance shekarun baya a Tarayyar Najeriya. Dangane da wannan ne Faruk Muhammad Yabo ya shirya mana tattaunawa ta musamman da masana Ilimi a Najeriya da suka kunshi Malam Ibrahim Muhammad na kamfanin Jaridar Daily Independent, da Hajiya Rabi Bada tsohuwar shugabar makaranta a Jihar Sokoto, da Bashir Rabe Mani na kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN.