Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Gwamnatin Nijeriya na shirin daukar nauyin makarantun Allo na kasar

Sauti 20:02
Wasu yara Dalibai masu bara daga Makarantar almajiranci a Arewacin Najeriya
Wasu yara Dalibai masu bara daga Makarantar almajiranci a Arewacin Najeriya Arewa aid

Gwamnatin Nijeriya na shirin daukar nauyin makarantun Allo na kasar. a kan haka muka tattauna da wasu daga cikin masu saurarenmu kan wannan niya ta gwamnatin tarayyar Nigeriya.