Matsalolin makarantun Kudi a Najeriya

Sauti 09:35
Wasu yara makafi a Nahiyar Africa masu bukatar tallafi ta bangeren Ilimi
Wasu yara makafi a Nahiyar Africa masu bukatar tallafi ta bangeren Ilimi

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi tsokaci ne game da makarantun kudi a yankin arewacin Najeria inda Iyaye da dama ke kokawa kan yadda yaransu ke kwaikwayon dabi’u da al’adun da ba nasu ba.