Tattaunawar karshen Mako akan cika shekara Biyu da Mutuwar Yar'adua

Sauti 19:49
Tsohon shugaban Najeriya Umaru Yar'Adua,
Tsohon shugaban Najeriya Umaru Yar'Adua, AFP/Pius Utomi Ekpei

Shirin Tattaunawar karshen Mako ya yi bayani ne game da cika shekara Biyu da mutuwar tsohon shugaban Najeriya Ummaru Musa 'Yar'adua. Alh Ikra Aliyu Bilbis, wanda Tsohon Ministan yada labarai ne a Gwamnatinsa, ya yi bayani akan mutuwar shugaban.