Zanga zangar lumana, saboda neman hukunta masu hannu a badakalar mai a Nigeria

Sauti 20:00
Wasu masu zanga zanga a Nigeria
Wasu masu zanga zanga a Nigeria Reuters

A yau shirin na mu zai ji ra’ayoyinku ne a akan zanga zanagar lumunar da kungiyoyin farar hula su ka ca zasu gudanar domin jinkirin da gwamnatin tarayya ke yi wajen cafke wanda a aka sami hannuwansu a cikin zargin almundahanar kudintallafin man fetur.