Shirin mayar da Makarantun Allo karkashin Gwamnatin Najeriya

Sauti 09:34
Wasu yara Dalibai masu bara daga Makarantar almajiranci a Arewacin Najeriya
Wasu yara Dalibai masu bara daga Makarantar almajiranci a Arewacin Najeriya

Shirin Ilimi Haske Rayuwa ya sake diba batun yunkurin mayar da makarantun Allo karkashin Gwamnati a Najeriya, wanda Malaman Zaure ke suka. Shirin ya tattauna da wasu Daliban makarantun Allo da kuma malamansu