Tsohon Sarkin Gwandu, Mustapha Haruna Jokolo

Sauti 04:49
Tsohon Sarkin Gwamdu Mustapha Haruna Jokolo
Tsohon Sarkin Gwamdu Mustapha Haruna Jokolo Leadership Newspaper

A hirar shi da Rediyo Faransa, Mai Martaba Sarkin Gwandu mai Murabus, Manjo Mustapha Haruna Jokolo kuma Tsohon Dogarin Janar Muhammadu Buhari, yace babu wani ci gaba da shugabannin Arewa suka tsinanawa yankin bayan kwashe shekaru ‘Yan arewa na mulki a Najeriya. Jokolo yace ci gaban da gwamnatin su Sardauna suka samar a Arewa yanzu sai dai Tarihi.