Najeriya

Wasu nakiyoyin sun fashe a jahar Port Hacourt deke kudancin Nigeriya

Bandera de Nigeria.
Bandera de Nigeria.

Wata nakiya ta tarwatse a garin PortHacourt dake jihar Rivers a Nigeria inda wasu bayanan ke nuna cewa, an sami rasa ran wani mutun daya, da raunata wasu mutun biyu.Wasu majiyoyi dazun na cewa, ana kyautata zaton ‘yan fashi da makamai ne suka jibge nakiyoyin cikin wata mota, har ta tarwatse.Gwamnan jihar Rotimi Amechi ya shaidawa AFP cewa, a iya sanin sa dreban motar data dauko makiyoyin ne ya halaka.