Barista Solomon Dalung

Sauti 03:41
Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya
Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya RFI Hausa/Bashir

Gwamnatin Jahar Filato a tarayyar Najeriya na shirin fara aiwatar da wani shiri na mayar da ma’aikata kananan hukumominsu na asali. Matakin da wasu masu lura da lamurra ke tafiya a Jahar ke gannin shirin yana da hadarin gaske, ganin cewa Jahar ta dade tana fama da rikice rikicen addini da na kabilanci a shekarun baya, Barista Solomon Dallung yana cikin masu sharhin da suka nuna adawa da shirin kuma ya yi akan hadarin da ke ciki akan wannan batu.