Tattaunawar karshen Mako akan rikicin Siyasa a Arewacin Najeriya

Sauti 19:38
Harin Ginin Kamfanin Jaridar This Day a Najeriya
Harin Ginin Kamfanin Jaridar This Day a Najeriya Reuters/Afolabi Sotunde

Shirin Tattaunawar karshen mako ya tattauna ne da Sarkin Gwandu Mustapha Haruna Jakolo wanda ya yi tsokaci game da matsalolin Siyasa da suka shafi Yankin Arewacin Najeriya. Shirin kuma ya diba matsalolin da suka shafi tabarbarewar Tarbiya a Najeriya.