Gwamnan Jahar Yobe a Najeriya, Ibrahim Geidam

Sauti 04:27
Gwamnan Jahar Yobe, Ibrahim Geidam
Gwamnan Jahar Yobe, Ibrahim Geidam Leadership Newspaper

Yayin da ake bukin tunawa da ranar demokradiya a Najeriya, Gwamnatin Jihar Yobe ta yi korafi kan yadda Gwamnatn Tarayya ta yi watsi da ita wajen gudanar da ayyukan raya kasa. Gwamnan Jahar Ibrahim Geidam yace har yanzu Jahar Yobe ya shaidawa Garba Aliyu Zaria halin da ake ciki a Jahar.