Nijar

Najeriya ta tsaurara matakan tsaro a kan iyakarta da Nijar

Hukumomin Najeriya sun sake tsaurara matakan tsaro a iyakar kasar da Jamhuriyar Nijar, wajen gudanar da binciken kwakwab kan duk wata mota da kuma mutanen da ke sintiri a Yankin. Salisu Isa ya aiko da Rahoto a ziyarar da kai kan iyakar kasashen Biyu.

Tutar Najeriya da Nijar
Tutar Najeriya da Nijar