Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro akan ziyarar tsofaffin manyan 'Yan sanda zuwa fadar shugaban kasar Najeriya akan batun 'Yan sandan jihar

Sauti 20:00
Wasu 'Yan sanda a najeriya
Wasu 'Yan sanda a najeriya

Ra'ayoyin masu sauraro ya mai da hankali ne akan ziyarar da wasu tsofaffin manyan 'Yan sanda su ka kai fadar shugaban kasa inda su ka tattauna akan batun bawa jihohi damar kula da 'Yan sanda.