Najeriya

Jonathan na Najeriya ya kafa dokar auna ayyukan Ministoci

Sakamakon barazanar tsige da Majalisar Dokokin Najeriya suka yi zuwa watan gobe idan har ya kasa aiwatar da kashi 100 na kasafin kudin bana, shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya kafa wata dokar da zata auna ayyukan Ministocin kasa da nufin sallama duk Ministan da ya kasa Cim ma ayuukan da aka shata ma shi kamar yadda za ku ji a Rahoton Kabir Yusuf daga Abuja Fadar Shugaban kasa.

Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan REUTERS/ Daniel Munoz
Talla

Rahoton Kabir Yusuf daga Abuja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI