Najeriya
An koya wa ‘Yan Jarida Faransanci a Bauchi
Wallafawa ranar:
Sakamakon bunkasar harshen Faransanci a Duniya, kasashe da dama da ke amfani da harshen Turanci a kasashen Afrika, suna ta kokarin koyon harshen Faransanci saboda muhimmancinsa, kamar yadda Gwamnatin Jahar Bauchi, ta horar da ‘Yan jarida a don koyon harshen kamar yadda ja kuji a Rahoton Wakilinmu Muhammad Ibrahim Bauchi.
Talla
Rahoton Ibrahim Bauchi game koyon Faransanci a Bauchi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu