Bakonmu a Yau

Kasimu Garba Kurfi

Wallafawa ranar:

Masu ruwa da tsaki a sha’anin tattalin arzikin Najeriya da suka hada da Aliko Dangote sun amince da kudirin Babban Bankin kasar na fitar da sabuwar takardar kudi ta N5,000 da mayar da N5 N10 da N20 na karafa. Sai dai kuma wasu ‘Yan Najeriyar da masana tattalin arziki suna ganin kirkiro da sabbin kudaden zai kara gurgunta tattalin arzikin kasar. Kasimu Garba Kurfi shi ne shugaban kamfanin hada hadar kudi da hannayen Jari na APT, yace ya kamata Babban bankin ya yi la’akari da darajar kudaden sauran kasashen duniya kafin daukar wannan matakin

Kasimu Garba Kurfi
Kasimu Garba Kurfi APT SECURITIES