Dandalin Siyasa

Nazarin ci gaban Najeriya a shekaru 52

Wallafawa ranar:

A ranar daya ga watan Octoba ne, Najeriya za ta yi bukin cika shekaru 52 da samun ‘Yancin kai daga Turawan mulkin mallaka. Amma Wasu na cewa har yanzu tana da sauran tafiya, idan aka kwatanta kasar da sauran kasashen da suka samu ‘Yancin kai tare. A cikin Shirin Duniyarmu A Yau, Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matsalolin Najeriya tare wasu tsoffin shugabanin kasar.

Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a lokacin da ya ke zantawa da RFI
Tsohon Shugaban Najeriya, Janar Ibrahim Badamasi Babangida a lokacin da ya ke zantawa da RFI RFI/Bashir