Alh Sama'ila Mohammadu Mera, Sarkin Kebbin Argungu
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 03:31
A yayin da ake ci gaba da tabka mahawara kan gyara ga kundin tsarin mulkin Najeriya, don bai wa Sarakunan gargajiya taka rawa wajen tafiyar da mulkin kasar, Sarkin Kebbin Argungu, Alh Samaila Mohammadu Mera, yace shi baya goyan bayan kudirin amma yana bukatar kundin tsarin mulkin kasar ya san da zamansu ba a yanka masu yadda za su tafiyar da ayyukansu ba domin tun kafin mulkin Turawa al'umma sun san da zamansu.