A kwanakin baya ne wasu 'yayan Jam'iyyar adawa ta CPC a Najeriya suka sanar da dakatar da wasu shugabannin Jam'iyyar, da suka hada da Sakatarenta na kasa Injiniya Buba Galadima, amma kuma a ta bakin Buba Galadima yace yana kan kujerar sa a hirar shi da RFI.