Najeriya-Botswana
Ziyarar Jonathan na Najeriya a Botswana
Wallafawa ranar:
Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan da shugaban Botswana Ian Khama sun nemi kasashen Afrika amfani da arzikin da Allah ya ba su domin yi wa al'ummar aiki don kaucewa cin bashi a wata ziyarar kwanaki biyu da Jonathan ya kai kasar Botswana.