Bakonmu a Yau

Alhaji Shehu Ashaka

Wallafawa ranar:

Shirin na Bakonmu a Yau, ya tattauna ne da Alhaji Shehu Ashaka, wanda yana daya daga cikin dattijan Najeriya, inda ya yi bayani akan muhimmancin shugabancin na gari a kasar ta Najeriya.

Tutar Najeriya
Tutar Najeriya