Bakonmu a Yau

Alhaji Ahmad Umar Yakasai

Sauti 03:02
Wasu mata maniyyata aikin Hajji 'Yan Najeriya
Wasu mata maniyyata aikin Hajji 'Yan Najeriya indepthafrica.com

Tatattaunawa tare da, Babban Jami'in Diplomasiyan Najeriya a kasar Saudi Arabia, Alhaji Ahmad Umar Yakasai, akan matan da aka hana shiga kasar.