Tatattaunawa akan sabuwar wayar sadarwa ta IPhone 5
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:09
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan satin ya tattauna ne akan sabuwar wayar IPhone 5 da ta fito da muhimmancinta ga mai amfani da ita, musamman ta fuskar ilimi.