Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Sauraro game da tsare matan Najeriya maniyyata Hajji da hukumomin Saudia su ka yi, akan ikrarin cewa basu da muharramai tare da su.

Sauti 20:15
Wasu matan Najeriya, maniyyata Hajji a wata shekara.
Wasu matan Najeriya, maniyyata Hajji a wata shekara.

Shirin na Ra'ayoyin masu Sauraro ya tattauna ne akan tsare matan Najeriya maniyyata Hajji da hukumomin Saudia su ka yi akan cewa basu da Muharramai.