Masarautunmu

Tattaunawa da Mai Martaba Sarkin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammadu Mera.

Wallafawa ranar:

Shirin Daga Masarautunmu a wannan satin ya leka masarautar Argungu, da ke Jihar Kebbi a tarayyata Najeriya, inda aka tattauna da Mai Martaba, Alhaji Sama'ila Muhammadu Mera.

Mai Martaba, Sarkin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammadu Mera
Mai Martaba, Sarkin Argungu, Alhaji Sama'ila Muhammadu Mera cdn.c.photoshelter