Najeriya

Shugabannin Arewancin Najeriya sun ce za’a iya samun sauyi a yankin

Mallam Adamu Ciroma daya daga cikin dattawan Arewacin Najeriya.
Mallam Adamu Ciroma daya daga cikin dattawan Arewacin Najeriya. en.wikipedia.org

Duk da korafe korafen da ake yi game da matsalolin da suka addabi Arewacin Najeriya musamman rashin samun shugabanci nagari,wasu shugabannin yankin na cewa har yanzu lokaci bai kure ba domin suna iya kawo sauyi kamar yadda za ku ji a Rahoton Ibrahim Muhammed Bauchi.