Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Muhawar kan wani fim da aka yi da cecekuce a kai

Sauti 20:00
Jurumar fim din Hausa Nafisa Abdullahi
Jurumar fim din Hausa Nafisa Abdullahi
Da: Nasiruddeen Mohammed | Salissou Hamissou
Minti 21

Wani fim din Hausa da aka yi a Nigeria, ya jawo hankulan masharhanta a ciki da wajen kasar, inda ake ta muhawara kan abin da wannan fim din, mai suna BAN SAKE TA BA, ya kundsa, cikin wannan shirin, muhammad Salissou Hamissou, ya tattauna da bakin shi kan abin da fim din ya kunsa, a yi saurare lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.