Saudiya

Hulda da Hausawa ya sa Larabawa lakantar Harshen Hausa a Saudiya

Hoton Abdurrahaman wani balarabe mai jin Hausa a garin makka
Hoton Abdurrahaman wani balarabe mai jin Hausa a garin makka Rfi Hausa/salisu issa

Harshen Hausa Harshe ne da ya samu bunkasa tsakanin harsunan da a ke magana da su a kasashen Afrika. A cikin Rahoton Salisu Issa daga Saudiya, za ku ji wasu Larabawa da ke magana da harshen Hausa domin huldar kasuwanci da Hausawa masu aikin Hajji a kasar Saudi Arebiya.