Dandalin Fasahar Fina-finai

Shiri da Marubutan Adabin Hausa

Sauti 20:18
Littafan Hausa a Jahar Kano.
Littafan Hausa a Jahar Kano. By talatu-carmen

Shirin Dandalin Fasahar Fina Finan Hausa ya zanta ne da Shugannin kungiyar Marubutan zube a Arewacin Najeriya. Shirin ya tattauna matsalolin da Ake fuskanta ta bangaren rubutun zube tsakanin marubuta da kuma ci gaban da aka samu.