Tace Fina-Finan Kannywood
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 21:00
Shirin Fasahar Fina-Finai ya tattauna ne tare da shugabannin hukumar tace Fina-finan Kannywood a Kano Tarayyar Najeriya.