Barista Solomon Dalung ne Gwarzon RFI Hausa

Sauti 04:03
Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya
Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya RFI Hausa/Bashir

Barista Solomon Dalung, shi ne ya lashe zaben Gwarzon Shekara na RFI Hausa daga cikin jerin mutanen da aka zakulo don lashe kyautar. Dimbin Masu saurare ne suka zabi Dalung ta hanyar aiko da sakwanni.