Dandalin Fasahar Fina-finai

Shiri na Biyu: Tace Fina-Finan Kannywood

Sauti 20:00
Muhammad Salisu Hamisu tare da  Darakta Nasir B Muhammad da Mika'il bn Hassan shugaban Kamfanin M one 11 Multimedia, a birnin  Wagadugou Burkina Faso
Muhammad Salisu Hamisu tare da Darakta Nasir B Muhammad da Mika'il bn Hassan shugaban Kamfanin M one 11 Multimedia, a birnin Wagadugou Burkina Faso Rfi Hausa/salisu Hamisou

Shirin Fasahar Fina-Finai ya ci gaba da tattauanwa ne da Shugabannin hukumar tace fina finai na Kannywood a Najeriya.