Dandalin Fasahar Fina-finai

Shiri na Uku: Tattaunawa da Shugabannin Shirya Fina-finan Hausa

Sauti 20:36
Wasu taurarin Fina finan Hausa
Wasu taurarin Fina finan Hausa

Shirin ya sake tattaunawa ne da Shugabannin hukumar tace Fina-finai a Kano shiri na Uku.