Sadiq Abdullahi Editan Jaridar Leadership a Najeriya

Sauti 03:05
Sam Nda-Isaiah Shugaban Kamfanin Jaridar Leadership a Najeriya
Sam Nda-Isaiah Shugaban Kamfanin Jaridar Leadership a Najeriya Leadership Newspaper

A Najeriya jami’an tsaro sun cafke wasu ma’aikatan kamfanin Jaridar Leadership sakamakon wani labarin da suka buga game da tsaro a Najeriya. dangane da wannan batu ne muka tuntubi Sadiq Abdullahi Editan Jaridar wanda ya yi wa RFI bayani game da abinda ya faru da har aka kai ga cafke ma’aikatansu