Isa ga babban shafi
Afghanistan-NATO

An kashe sojojin Georgia bakwai a Afghanistan

Wasu sojojin Afghanistan dake sintiri
Wasu sojojin Afghanistan dake sintiri REUTERS/Omar Sobhani
Zubin rubutu: Mahmud Lalo | Bashir Ibrahim Idris
Minti 1

Fadar Gwamnatin kasar Georgia, ta sanar da cewar an kashe sojojin kasar bakwai a harin kunar waken da aka kai musu a kasar Afghanistan.

Talla

Janar Irakli Dzneladze, hafsan hafsoshin sojin kasar, ya ce sojojin sun rasa rayukansu ne lokacin da wani Dan kunar bakin wake ya ta da bam a sansanin su.

Kungiyar Taliban wacce ke yaki da gwamnatin shugaba Hamid Karzai da dakarun NATO, ta dauki alhakin kai harin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.