Bitar muhimman labaran duniya a makon da ya gabata

Sauti 19:52
Masu zanga zanga a birnin Ankara dake kasar Turkiya
Masu zanga zanga a birnin Ankara dake kasar Turkiya REUTERS/Umit Bektas

Waiwaye Adon Tafiya ya yi bitar muhimman labaran da suka faru ne a makon da ya gabata inda muka fara kawo muku labarin zanga zangar da ta mamaye kasar Turkiya a ranar Litinin.