Abdulrafiu Lawal, dalibi a Jami’ar Boston

Sauti 03:38
Edward Snowden,  Wanda ake zargi ya tona asirin Amurka
Edward Snowden, Wanda ake zargi ya tona asirin Amurka REUTERS/Courtesy of The Guardian/Glenn Greenwald/Laura Poitras

Hukumomin Amurka sun ce za su gudanar da bincike kan bayanan sirin da Edward Snowden ya yi, akan yadda Gwamnatin Amurka ke tatsar bayanai ta sauraron wayar jama’a da kuma sakwannin a kafar internet. Snowden yace ya tabbata zai fuskanci hukunci mai tsanani, duk da ya ke ya bayyana rashin amincewarsa da matakin da Gwamnatin ta Amurka ke dauka. Abdulrafiu Lawal, dalibi ne a Jami’ar Boston, ya yi mana tsokaci akai.