Najeriya

Jam'iyun adawa a Bauchi sun kalubalancin ficewar Isa Yuguda daga kungiyar gwamnonin Arewa

Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi
Malam Isa Yuguda, Gwamnan Jahar Bauchi Bauchi state governor

Sakamkon barakar da aka samu a kungiyar Gwamnonin Arewacin Nigeria, wanda ta sa Gwamnan Bauchi, Isa Yuguda yayi shelar ficewa daga kungiyar, Jam’iyun adawa a Jihar sun ce ba za ta sabu ba, ko Gwamnan ya sake tunani, ko kuma su dauki mataki a kansa, kamar yadda za ku ji a wannan rahoto da Shehu Saulawa ya hada mana.

Talla

Jam'iyun adawa a Bauchi sun kalubalanci ficewar Isa Yuguda daga kungiyar gwamnonin Arewa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI