Kwallon kafa

Sakamakon wasannin neman shiga gasar cin kofin duniya na Latin Amurka da Turai

'Yan wasan kasar Italiya
'Yan wasan kasar Italiya

A yankin Nahiyar Turai kuwa, sakamakon wasannin da aka buga a neman shiga gasar ta cin kofin duniya, Switzerland ta doke Cyprus da ci 1-0 Belgium ta doke Serbia da ci 2-1, kana Croatia ta sha kayi da ci 1-0 a hanun Scotland.

Talla

A yankin Latin Amurka kuwa, Bolivia da Venezuela sun ta shi da ci 1-1, Argentina da Colombia sun ta shi canjaras a wani zazzafan wasa da suka buga.

Ita kuwa Paraguay kayi ta sha a hanun Chile da ci 2-1
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI