Faransa

An fara bikin baje kolin jiragen saman kasar Faransa

Jirgin sama samfurin Airbus na Faransa
Jirgin sama samfurin Airbus na Faransa REUTERS/Jean-Philippe Arles

Yau aka fara bikin baje kolin jiragen saman kasar Faransa, da ake kira Paris Air Show. Shi dai wannan biki ana yin sa dan baiwa masu sarrafa jiragen sama a duniya, damar baje kolin kere kerensu, saboda masu saye.  

Talla

Cikin irin jiragen da ake kaiwa wajen baje kolin, sun hada da jiragen fasinja, jiragen yaki, jiragen daukar shugabani da yan kasuwa, da kuma jiragen sama masu saukar ungulu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI