Gasar cin kofin zakarun nahiyoyin Duniya a Brazil da matsalolinsa

Sauti 10:12
'Yan wasan Najeriya da suka samu tsaikon tafiya kasar Brazil
'Yan wasan Najeriya da suka samu tsaikon tafiya kasar Brazil

A cikin Shirin duniyar wasanni na wannan mako zamu duba gasar cin kofin zakarun nahiyoyin duniya da ake gudanarwa ne a Brazil, musamman game da batun Najeriya da suka samu tsaikon tafiya saboda matsalar kudi da kuma zanga zangar adawa da wasannin da wasu al’ummar Brazil suka gudanar. Zamu kuma duba matsayin kasashen Afrika a wasannin neman shiga gasar cin kofin duniya da za’a gudanar a Brazil a badi.